Dan wan gaba na Paris Saint Germain Lionel Messi ya sake rubuta sunan sa da jan biro littafin tarihi na kofin duniya Messi shine dan wasa daya fi haskawa a ‘yan wasan Argentina bayan nasara da Argentina ta samu 2:0 akan Mexico ranar Asaba. Dan wasan gaban Argentina (Messi) shiya …
Read More »